Gina ɗan Adam ya fi gina gari, idan ka gina mutum zai gina gari. Idan ka gina gari ka rusa ɗan Adam, shi kuma zai rusa gari ya gina kansa.